Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: The Pharisees condemned for seeking, in public
Ayoyi game da The Pharisees condemned for seeking, in public
suna so a yi ta gaisuwarsu a kasuwa, ana kuma riƙa ce musu, ‘Rabbi.’
Sa’ad da Yesu yake koyarwa ya ce, “Ku lura da malaman dokoki. Sukan so yin tafiya a manyan riguna, a kuma dinga gaishe su a wuraren kasuwanci.