Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: By all passers-by

3 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da By all passers-by

  1. “Sa’an nan za ka ci gaba daga nan sai ka kai wajen babban itace na Tabor. Waɗansu mutum uku za su sadu da kai a hanyarsu zuwa wurin yin wa Allah sujada a Betel. Ɗaya yana ɗauke da ’yan awaki uku, ɗaya yana ɗauke da burodi uku, ɗayan kuma yana ɗauke da salkar ruwan inabi.

  2. Za su gaishe ka, su ba ka burodi biyu, kai kuwa sai ka karɓa.

  3. Kada masu wuce su ce, “Albarkar Ubangiji ta kasance a kanku; muna sa muku albarka a cikin sunan Ubangiji.”