Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: The Lord bless thee
Ayoyi game da The Lord bless thee
Sai ga Bowaz ya iso daga Betlehem ya gai da masu girbi, “Ubangiji yă kasance tare da ku!” Sai suka amsa, “Ubangiji yă albarkace ka!”