Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: Kissing the dust
Ayoyi game da Kissing the dust
Kabilun hamada za su rusuna a gabansa abokan gābansa kuwa za su lashe ƙura.
Sarakuna za su zama kamar iyayen reno, sarauniyoyinsu kuma za su yi renonku kamar uwaye. Za su rusuna a gabanki da fuskokinsu har ƙasa; za su lashe ƙura a ƙafafunki. Sa’an nan za ki san cewa ni ne Ubangiji; waɗanda suke sa zuciya gare ni ba za su sha kunya ba.”