Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Slaying with the sword
Ayoyi game da Slaying with the sword
Amma Sama’ila ya ce, “Yadda takobinka ya sa mata suka rasa ’ya’ya, haka mahaifiyarka za tă zama marar ’ya’ya a cikin mata.” Sama’ila kuwa ya kashe Agag a Gilgal a gaban Ubangiji.
Ya sa aka kashe Yaƙub, ɗan’uwan Yohanna, da takobi.