Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Confinement in a dungeon

2 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Confinement in a dungeon

  1. Saboda haka suka kama Irmiya suka sa a rijiyar da ba ruwa a ciki ta Malkiya, ɗan sarki, wadda take a sansanin matsara. Suka saukar da Irmiya cikin rijiyar da ba ruwa da igiya; babu ruwa a cikinta, sai laka, Irmiya ya nutse cikin laka.

  2. Ke kuma, saboda jinin alkawarina da ke, zan ’yantar da ’yan kurkukunki daga rami marar ruwa.