Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Casting into the sea
Ayoyi game da Casting into the sea
“Amma duk wanda ya sa ɗaya daga cikin ƙananan nan da suka gaskata da ni ya yi zunubi, zai fiye masa a rataya babban dutsen niƙa a wuyarsa, a kuma nutsar da shi a zurfin teku.