Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Cutting off hands and feet
Ayoyi game da Cutting off hands and feet
Saboda haka Dawuda ya umarci mutanensa, suka kuwa kashe su. Suka yayyanka hannuwansu da ƙafafunsu, suka kuma rataye jikunansu kusa da tafki a Hebron. Amma suka ɗauki kan Ish-Boshet suka binne a kabarin Abner a Hebron.