Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: By the people

3 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da By the people

  1. Sai Ubangiji ya ce wa Musa, “Dole mutumin yă mutu. Dole dukan taron su jajjefe shi a bayan sansani.”

  2. Saboda haka taron suka ɗauke shi zuwa bayan sansani, suka kuma jajjefe shi har ya mutu, yadda Ubangiji ya umarci Musa.

  3. Dole ka kashe shi. Dole hannunka yă zama na farko a kisansa, sa’an nan hannuwan sauran dukan mutane.