Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Power of inflicting, given to magistrates
Ayoyi game da Power of inflicting, given to magistrates
Gama wannan zai zama abin kunya, zunubin da za a yi shari’a a kai.
Gama shi bawan Allah ne don kyautata rayuwarka. Amma in ka aikata mugunta, to, sai ka ji tsoro, don ba a banza ne shugaba yake ɗaukan takobinsa ba. Shi fa bawan Allah ne, ta wurinsa ne fushin Allah yakan hukunta masu laifi.