Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: On the guilty
Ayoyi game da On the guilty
Ba za a kashe iyaye a maimakon ’ya’yansu ba, ba kuwa za a kashe ’ya’ya a maimakon iyayensu ba; kowa ya yi zunubi, shi za a kashe.
Ba shi da kyau a hukunta marar laifi, ko a bulale shugaba saboda mutuncinsu.