Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Strangers not exempted from
Ayoyi game da Strangers not exempted from
“Faɗa wa Isra’ilawa cewa, ‘Duk wani mutumin Isra’ila ko baƙon da yake zama a cikin Isra’ila da ya miƙa wani daga cikin ’ya’yansa wa Molek, dole sa kashe shi. Mutanen ƙasar za su jajjefe shi.