Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: For murder not to be commuted
Ayoyi game da For murder not to be commuted
“ ‘Kada a karɓi fansa don ran wanda ya yi kisankai, wanda ya cancanci mutuwa. Lalle ne a kashe shi.
“ ‘Kada a karɓi fansa saboda wanda ya tsere zuwa birnin mafaka don yă koma yă zauna gidansa tun babban firist bai rasu ba.