Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Immediately after sentence was passed

2 ayoyi · 47 fannoni

Ayoyi game da Immediately after sentence was passed

  1. in mai laifin ya cancanci bulala, alƙali zai sa yă kwanta a yi masa bulala a gabansa da yawan bulalan da ya dace da laifin,

  2. Yoshuwa ya ce, “Me ya sa ka jawo mana wahala haka? Ubangiji zai kawo maka wahala kai ma a yau.” Sai dukan Isra’ilawa suka jajjefe shi, bayan da suka gama jifarsa sai suka ƙone sauran.