Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Punishments: Sawing asunder
Ayoyi game da Sawing asunder
Aka jajjefe su da duwatsu; aka raba su biyu da zarto; aka kashe su da takobi. Suka yi ta yawo saye da fatun tumaki da na awaki, suka yi zaman rashi, suka sha tsanani da kuma wulaƙanci