Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Generally put aside in times of affliction
Ayoyi game da Generally put aside in times of affliction
A can a kan rassan itatuwa muka rataye garayunmu,
gama a can masu kamunmu suka sa mu yi waƙoƙi, masu ba mu azaba suka nema waƙoƙin farin ciki; suka ce, “Ku rera mana ɗaya daga cikin waƙoƙin Sihiyona!”
Yaya za mu rera waƙoƙin Ubangiji a baƙuwar ƙasa?
Sa’an nan sarki ya koma fadarsa ya kwana bai ci ba, kuma babu wata liyafar da aka kawo masa. Ya kuma kāsa barci.