Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Vanity of all unsanctified

2 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Vanity of all unsanctified

  1. Na tara wa kaina azurfa da zinariya, ina da ma’ajin sarakuna da yankuna. Na samo wa kaina mawaƙa mata da maza, da dukan irin matan da kowane namiji zai so.

  2. Duk da haka sa’ad da na duba dukan aikin hannuwana, da abin da na yi fama don in samu, sai kome ya zama ba shi da amfani, naushin iska ne kawai; babu wata riba a duniya.