Mattanah
31.7100, 35.5800 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Mattanah
game da rijiyar da ’ya’yan sarki suka haƙa, rijiyar da manyan mutane masu sandunan sarauta suka nuna da sandunansu.” Sa’an nan suka tashi daga hamadar, suka tafi Mattana,
daga Mattana, suka tafi Nahaliyel, daga Nahaliyel, suka tafi Bamot,