Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Mattanah

2 ayoyi · 1 fanni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. game da rijiyar da ’ya’yan sarki suka haƙa, rijiyar da manyan mutane masu sandunan sarauta suka nuna da sandunansu.” Sa’an nan suka tashi daga hamadar, suka tafi Mattana,

  2. daga Mattana, suka tafi Nahaliyel, daga Nahaliyel, suka tafi Bamot,