Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Organ
Ayoyi game da Organ
Sunan ɗan’uwansa Yubal, shi ne mahaifin dukan makaɗan garaya da masu hura sarewa.
Suna rera da kayan kiɗa na ganga da garaya; suna jin daɗin busar sarewa.
yabe shi da ganga kuna taka rawa, yabe shi da kayan kiɗi na tsirkiya kuna kuma busa,