Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Custom of sending away friends with
Ayoyi game da Custom of sending away friends with
Me ya sa ka gudu a ɓoye ka kuma ruɗe ni? Me ya sa ba ka faɗa mini don in sallame ka da farin ciki da waƙoƙi haɗe da kiɗin ganguna da garayu ba?