Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Made of horns of animals
Ayoyi game da Made of horns of animals
Da Yoshuwa ya gama yin wa mutane magana, sai firistoci guda bakwai waɗanda suke riƙe da ƙahoni guda bakwai a gaban Ubangiji suka sha gaba suna busa ƙahoninsu, akwatin alkawari kuwa yana biye da su.