Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Designed to promote joy

2 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Designed to promote joy

  1. Na tara wa kaina azurfa da zinariya, ina da ma’ajin sarakuna da yankuna. Na samo wa kaina mawaƙa mata da maza, da dukan irin matan da kowane namiji zai so.

  2. Ban hana kaina duk wani abin da idona ya yi sha’awarsa ba; ban hana zuciyata wani jin daɗi ba. Zuciyata ta yi murna da dukan aikina, wannan kuwa shi ne ladan dukan famata.