Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Cymbals
Ayoyi game da Cymbals
Asaf shi ne babba, sai Zakariya na biye, sa’an nan Ya’aziyel, Shemiramot, Yehiyel, Mattitiya, Eliyab, Benahiya, Obed-Edom da Yehiyel. Su ne za su kaɗa molaye, da garayu, Asaf kuwa zai buga ganguna,
yabe shi da kuge mai ƙara, yabe shi da kuge masu ƙara sosai.