Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Of joy and gladness

2 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Of joy and gladness

  1. Ubangiji Allahnki yana tare da ke, mai iko ne don ceto. Zai yi matuƙar farin ciki da ke, zai rufe ki da ƙaunarsa, zai yi farin ciki da ke ta wurin rerawa.”

  2. Ku yi zance da juna cikin zabura, da waƙoƙi, da kuma waƙoƙin ruhaniya. Ku rera, ku kuma yi kiɗe-kiɗe a zuciyarku ga Ubangiji.