Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Made of fir wood
Ayoyi game da Made of fir wood
Dawuda da dukan gidan Isra’ila suka yi biki sosai da dukan ƙarfinsu a gaban Ubangiji, da waƙoƙi, da molaye, da garayu, da ganguna, da kacau-kacau da kuma kuge.