Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Many, with strings
Ayoyi game da Many, with strings
Ku yabi Ubangiji da garaya; ku yi kiɗi gare shi da molo mai tsirkiya goma.
yabe shi da ganga kuna taka rawa, yabe shi da kayan kiɗi na tsirkiya kuna kuma busa,