Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Discoursed during the offering of sacrifices

2 ayoyi · 57 fannoni

Ayoyi game da Discoursed during the offering of sacrifices

  1. Hezekiya ya ba da umarni a miƙa hadaya ta ƙonawa a kan bagade. Yayinda aka fara miƙawa, ana rerawa ga Ubangiji, tare da bushe-bushe da kiɗe-kiɗen kayan waƙa na Dawuda sarkin Isra’ila.

  2. Dukan taron suka durƙusa suka yi sujada, yayinda mawaƙa suke rerawa, ana kuma busa ƙahoni, dukan wannan ya ci gaba sai da aka gama miƙa hadaya ta ƙonawa.