Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Music: Used in idol worship
Ayoyi game da Used in idol worship
Da zarar kuka ji karar ƙaho, da sarewa, da garaya da goge da molo da algaita da kowane irin kaɗe-kaɗe da bushe-bushe ku rusuna ku yi sujada ga wannan gunkin da sarki Nebukadnezzar ya kafa.