Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Journey of Israel Through The Desert: The people terrified and rebel

4 ayoyi · 177 fannoni

Ayoyi game da The people terrified and rebel

  1. A daren nan, sai dukan jama’ar suka tā da murya, suka yi kuka da ƙarfi.

  2. Dukan Isra’ilawa suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna, dukan taron kuwa suka ce musu, “Da ma mun mutu a Masar! Ko kuma a wannan hamada ma!

  3. Don me Ubangiji yana kawo mu wannan ƙasa yă bar mu kawai mu mutu da takobi? A kuma kwashe matanmu da ’ya’yanmu ganima. Ashe, bai fi mana mu koma Masar ba?”

  4. Sai suka ce wa junansu, “Mu naɗa wa kanmu shugaba, mu koma Masar.”