Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Journey of Israel Through The Desert: Balak sends for Balaam

3 ayoyi · 177 fannoni

Ayoyi game da Balak sends for Balaam

  1. Sai Balak ya aika waɗansu dattawa masu yawa, masu daraja kuma fiye da na dā.

  2. Suka zo wurin Bala’am suka ce, “Ga abin da Balak ɗan Ziffor ya ce, Kada ka bar wani abu yă hana ka zuwa wurina,

  3. gama zan ba ka lada mai yawa in kuma yi duk abin da ka ce. Ka zo ka la’anta mini waɗannan mutane.”