Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Journey of Israel Through The Desert: Israel seduced to idolatry, &c by advice of Balaam
Ayoyi game da Israel seduced to idolatry, &c by advice of Balaam
Lokacin da Isra’ila suke a sansani a Shittim, sai maza suka fara yin lalata da matan Mowabawa,
waɗanda suka gayyace su zuwa wajen hadayu na allolinsu. Mutane suka ci suka kuma yi wa waɗannan alloli sujada.
Ta haka Isra’ila suka sa kai a bautar gumaka Ba’al-Feyor. Ubangiji kuwa ya husata da su.