Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Journey of Israel Through The Desert: Caused universal terror and dismay

3 ayoyi · 177 fannoni

Ayoyi game da Caused universal terror and dismay

  1. Al’ummai za su ji, su yi rawar jiki tsoro zai kama mutanen Filistiya.

  2. Sarakunan Edom za su tsorata, shugabannin Mowab za su yi rawar jiki, mutanen Kan’ana za su narke.

  3. Razana da tsoro za su fāɗo a kansu. Da ikon hannunka za su tsaya cik kamar dutse, har sai mutanen da ka kawo sun wuce, ya Ubangiji.