Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Journey of Israel Through The Desert: Plague stayed
Ayoyi game da Plague stayed
Saboda haka Haruna ya yi kamar yadda Musa ya faɗa, ya ruga a guje zuwa tsakiyar taron. An riga an fara annobar a cikin mutane, amma Haruna ya miƙa turaren ya kuma yi kafara dominsu.
Ya tsaya tsakanin matattu da masu rai, annobar kuwa ta tsaya.
Amma mutane 14,700 ne suka mutu a annobar, ban da waɗanda suka mutu a sanadin Kora.
Sai Haruna ya komo wurin Musa a ƙofar Tentin Sujada, gama annobar ta ƙare.