Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Thief on the cross
Ayoyi game da Thief on the cross
Sai ya ce, “Yesu, ka tuna da ni sa’ad da ka shiga mulkinka.”
Yesu ya amsa, ya ce masa, “Gaskiya nake faɗa maka, yau ɗin nan, za ka kasance tare da ni, a mulkina a sama.”