Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Paul
Ayoyi game da Paul
Mahaifinsa kuwa yana kwanciya a gado yana fama da zazzaɓi da atuni. Bulus ya shiga ciki don yă gan shi, bayan ya yi masa addu’a, sai ya ɗibiya masa hannuwa ya warkar da shi.