Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Sometimes differently from our desire
Ayoyi game da Sometimes differently from our desire
Sau uku na roƙi Ubangiji yă raba ni da wannan abu.
Amma ya ce mini, “Alherina ya ishe ka, domin a cikin rashin ƙarfi ne ake ganin cikar ikona.” Saboda haka, zan ƙara yin taƙama da farin ciki game da rashin ƙarfina, domin ikon Yesu Kiristi yă zauna tare da ni.