Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Call upon God under oppression
Ayoyi game da Call upon God under oppression
Zai zama alama da kuma shaida ga Ubangiji Maɗaukaki a ƙasar Masar. Sa’ad da suka yi kuka ga Ubangiji saboda masu zaluntarsu, zai aiko musu mai ceto da mai kāriya, zai kuma cece su.