Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Jeremiah
Ayoyi game da Jeremiah
Na yi kira ga sunanka, ya Ubangiji, daga rami mai zurfi.
Ka ji roƙona, “Kada ka toshe kunnuwanka ka ƙi jin roƙona na neman taimako.”