Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Seek God with all the heart
Ayoyi game da Seek God with all the heart
Sa’an nan za ku kira gare ni ku zo ku kuma yi addu’a gare ni, zan kuwa ji ku.
Za ku neme ni ku kuwa same ni sa’ad da kuka neme ni da dukan zuciyarku.