Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Through the grace of God
Ayoyi game da Through the grace of God
Ya mutanen Sihiyona, waɗanda suke zama a Urushalima, ba za ku ƙara kuka ba. Zai zama mai alheri sa’ad da kuka yi kukan neman taimako! Da zarar ya ji, zai amsa muku.