Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Promised especially in times of trouble
Ayoyi game da Promised especially in times of trouble
ku kira gare ni a ranar wahala; zan cece ku, za ku kuwa girmama ni.”
Zai kira bisa sunana, zan kuma amsa masa; zan kasance tare da shi a lokacin wahala, zan kuɓutar da shi in kuma girmama shi.