Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Are righteous
Ayoyi game da Are righteous
Idanun Ubangiji suna a kan masu adalci kuma kunnuwansa suna sauraran kukansu;
Saboda haka, ku furta wa juna zunubanku, ku yi addu’a saboda juna, domin ku sami warkarwa. Addu’ar mai adalci tana da iko da kuma amfani.