Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Are poor and needy
Ayoyi game da Are poor and needy
“Matalauta da mabukata suna neman ruwa, amma babu kome; harsunansu sun bushe saboda ƙishi. Amma Ni Ubangiji zan amsa musu; Ni, Allah na Isra’ila, ba zan yashe su ba.