Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Abraham
Ayoyi game da Abraham
Game da Ishmayel kuwa, na ji ka. Tabbatacce zan albarkace shi, zan sa yă azurta, zai kuma ƙaru ƙwarai. Zai zama mahaifin masu mulki goma sha biyu, zan kuma maishe shi babban al’umma!