Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Live in sin
Ayoyi game da Live in sin
Amma laifofinku sun raba ku da Allahnku; zunubanku sun ɓoye fuskarsa daga gare ku, saboda kada yă ji.
Mun san cewa Allah ba ya sauraron masu zunubi. Yakan saurari mai tsoronsa mai aikata nufinsa.