Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Answers To Prayer: Are self-righteous

3 ayoyi · 85 fannoni

Ayoyi game da Are self-righteous

  1. Sai Bafarisiyen ya tashi tsaye, ya yi addu’a game da kansa yana cewa, ‘Allah, na gode maka, saboda ni ba kamar sauran mutane ba ne, wato, mafasa, masu aikata mugunta, masu zina, ko kuma kamar mai karɓar harajin nan.

  2. Ina azumi sau biyu a mako, ina ba da zakka daga kowane abin da na samu.’

  3. “Ina gaya muku, wannan mutum ne, ba ɗayan ba, ya koma gida baratacce, babu laifi a gaban Allah. Gama duk wanda ya ɗaukaka kansa, za a ƙasƙantar da shi. Wanda kuma ya ƙasƙantar da kansa, za a ɗaukaka shi.”