Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Often covered to prevent their being filled with sand

2 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Often covered to prevent their being filled with sand

  1. A can ya ga rijiya a jeji da garkuna uku na tumaki kwance kusa da ita, gama a wannan rijiya ce ake shayar da garkuna. Dutsen da ake rufe bakin rijiyar mai girma ne.

  2. Sa’ad da dukan garkuna suka taru a can, sai makiyayan su gungurar da dutsen daga bakin rijiyar su shayar da tumaki. Sa’an nan su mai da dutsen a wurinsa a bakin rijiya.