Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Of wisdom and understanding in man
Ayoyi game da Of wisdom and understanding in man
Fahimi shi ne maɓulɓular rai ga waɗanda suke da shi, amma wauta kan kawo hukunci ga wawaye.
Kalmomin bakin mutum suna da zurfi kamar ruwaye, amma maɓulɓulan hikima rafi ne mai gudu.