Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Wells: Strangers not to draw from, without permission
Ayoyi game da Strangers not to draw from, without permission
Muna roƙonka, ka yarda mana mu bi ta ƙasarka. Ba za mu bi ta wani fili, ko gonar inabi ba, ko mu sha ruwa daga wata rijiya ba. Za mu bi ta babban hanyar sarki, ba kuwa za mu kauce dama, ko hagu ba, har mu wuce yankinka.”